Haɗiya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Aikatau[gyarawa]

Haɗiya shigar abinci ko abin sha cikin ciki.

Misali[gyarawa]

Yana da Maƙogoron haɗiya.

A wasu harsuna[gyarawa]

  • English = Swallow