Haba
Appearance
Haɓa Wato ƙasan baki inda gemu ke fita ga Mazaje, wani Sashin fiska. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ta bige a haɓa
- Haɓa na yana zugi saboda ciwo
- Fassara turanci: Chin
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,28
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,42