Jump to content

Habahaba

Daga Wiktionary

Habahaba About this soundHabahaba  na nufin mutum na sauri saurin ya aikata wani abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Mutanen kyauyen zurmi suna habahaba da baki.

Manazarta

[gyarawa]