Hadda
Appearance
Hadda Hadda (help·info) salo ne na amfani da zuciya wurin kiyaye abu, mutum yakan faɗi ko karanta abu batareda ya duba takardu ba. [1]
Misalai
[gyarawa]- Anyi saukar haddan musa yau
- Ado ya haddace Alqur'ani.
fassara
- Larabci:حفظ
- Turanci: memorization
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,169