Hadi

Daga Wiktionary

Haɗi About this soundHaɗi  Yana nufin dangantaka ko mahaɗa tsakanin mutane ko wani abu. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Tayi haɗin gambiza.
  • Neman haɗin kan jama'ar najeriya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): connection

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,51
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,34