Jump to content

Hadin Kai

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Hadin Kai Na nufin Hada karfi ko Tunani guri daya Domin cimma wata manu fa.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Amurka ta haɗa Kai da Saudiyya domin yakar Iran
  • Shugabanni Sun taru Domin yanke shawarar yadda za'a kawo karshen matsalar Tsaro.
  • halin kai shi ne zai tabbatar da nasarar

mu a wannan shirin

  • Hadin kai da zamuyi shine cigabar mu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci:Collaborate

Manazarta

[gyarawa]