Jump to content

Hadisi

Daga Wiktionary

Hadisi Maganan da aka jiyo daga annabi lokacin rayuwarsa.

Suna

Jam'i Hadisai

Misali

[gyarawa]
  • Naje makaranta na koyo hadisi.

English

[gyarawa]

Hadith.