Jump to content

Hadiyewa

Daga Wiktionary

Haɗiyewa About this soundHaɗiyewa  dai ta kasance wata kalmace da take nufin haɗiye abu idan ka tauna kuma shi haɗiya daga baki yake wuce wa izuwa ciki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yaron yana haɗiyewa nama

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Swallow

Manazarta

[gyarawa]