Jump to content

Haiƙe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Haiƙe faɗawa ko Afkawa wani musamman da niyyar faɗa.

Misali

[gyarawa]
  • Saboda yana jin shakka ta shi yasa ya kasa haiƙe min
  • Ba zan haiƙe masa ba a banza a kan siyasa.