Haiba

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

haiba kalmace da tasamo asali daga Yaren Larabci, wacce take nufin kwarjini ko cika fuska.

Misali[gyarawa]

  • Inason mutum mai Haiba.
  • Adam yayimin Haiba.

Manazarta[gyarawa]