Haihuwa
Appearance
Haihuwa baiwa ce da Allah yayi wa dan Adam ta hanyar azurtasu da yara ko mace ko namiji bayan sunyi aure.akwai Wanda Basai da aure bama sukan haihu Amma yaran ba na halak bane Hausawa suna kiran yaran da aka Haifa bata hanyar aure ba da shege ko kuma na gaba da fatiha.[1]
Misalai
[gyarawa]Matar abdullahi ta haihu.
Yarinyar da Khadija ta Haifa kyakkyawa ce.