Jump to content

Haikali

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Haikalin Bauta

HaikaliAbout this soundHaikali  Wani wajen bauta ne a wasu addinai da dama.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mabiya na bauta a haikali a cikin birnin landon.
  • Mabiya addinin tibet suna bauta a haikali.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,186