Haila
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Haila wani jini ne da mata suke yi lokaci bayan lokaci, Kuma ana Kiranshi da jinin al'ada. [1] [2]
Misali
[gyarawa]- Talatu bata azumi saboda tana haila.
- Ladidi bata karatun Alqur'ani saboda tana haila.
- Jimmai bata salla saboda tana haila.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,107
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170