Jump to content

Haja

Daga Wiktionary

Haja About this soundHaja  na nufin wani kaya da aka kasa ko ake da shi domin kasuwanci. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Haja na siyo daga birnin Agadez
  • Ɗan kasuwa ya siyo haja

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Merchandise

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170