Jump to content

Haki

Daga Wiktionary

Haki About this soundHaki  dai ya kasance wani kalmace da take nufin numfashi da mutum ke yi da ƙarfi sakamakon aiki kamar gudu ko ɗaukar abu mai nauyi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Habu na ta haki bayan gudun wuce sa'a
  • Laraba tayi haki bayan jan ruwa a rijiya.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Panting

Manazarta

[gyarawa]