Jump to content

Hakimi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Hakimi shi yake zama idon hukuma; wato wakilin sarki a gudunma..

Misali

[gyarawa]
  • Wannan gonar hakimine.
  • Gidan hakimi.