Halacci
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]halacci shine kayima mutum kyautatawa sakamakon wani abu daya taɓa yimaka, da nufin ka saka mishi. [1] [2]
Kalmomi masu alaƙa
[gyarawa]Misali
[gyarawa]- Nayi ma Abubakar halaccin da baze iya sakamin ba.
- Iyaye sunyi mana halaccin da bamu iya musu kalarsa
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,99
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,154