Jump to content

Halin-dattaku

Daga Wiktionary

Halin-dattaku Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani kalmace da take nufin mutumin yana da kirki hasalima yana da hali mai kyau[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dattijo ne mai halin-dattaku.
  • Bakida halin-dattaku ƙawata.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: dignity

Manazarta

[gyarawa]