Jump to content

Halitta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Halitta Wannan kalmar na nufin dukkan abinda ke da rai wanda ba mutum ne ya ƙirƙire shi ba.[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Dabbobi da dukkan halittun ruwa
  • Allah shi ne mahallicin kowa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=creature