Jump to content

Hallara

Daga Wiktionary

Hallara na nufin samun zuwa ko samun halartan wani waje.[1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Jama'a sun hallara a farfajiyan kasuwa
  • Lokacin wasa nayi Yan wasan suka hallara

Manazarta

[gyarawa]