Halshe
Appearance
HalsheSamfuri:errorSamfuri:Category handler wani tarin nama da jijiyoyi mai tsini dake a cikin bakin mutum ko kuma dabba. A taƙaice dai Halshe abun magana.[1] [2]
Halshe Magana ta wasu mutane da ta keɓanta gare su da wanda ya koye ta a gunsu.[3]
- Suna Jam'i.Harsuna[4]
Misalai
[gyarawa]- Ya datse halshe wajen tauna nama
- Akiyaye halshe wajen magana
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,198
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,201
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192
- ↑ Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.