Jump to content

Ham

Daga Wiktionary

Ham Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar na nuni da yanayin sauti na abun sufuri kamar Mota da babur da ke nuni da abin Hawa zai wuce. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Bana son jin ham ina Kan hanya
  • Ina tafiya a hanya naji ham ɗin babur

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Horn

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50