Hamami
Appearance
Hamami Samfuri:errorSamfuri:Category handler Abu mara daɗin ƙamshi da kum ɗanɗano mara dadi musamman abun da yafara lalacewa. [1]
Misalai
[gyarawa]- Kunun ya ɓaci sai uban hamami.
- Ina buɗe abincin sai hamami kawai.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Acrid
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50