Jump to content

Hamata

Daga Wiktionary

Hamata About this soundHamata  Wari rami ne dake hannun mutun dai dai kafaɗa. [1]

Suna jam'i. Hamatu

Misalai

[gyarawa]
  • Hamata tayi gashi
  • Ta aske Hamata da reza

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,14