Hantara

Daga Wiktionary

Hantara na nufin nuna kiyayya ko rashin kauna.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Yan uwan Lado sun yawan hantaran shi

Manazarta[gyarawa]