Hanzari

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hanzari, Hanzarta About this soundHanzari  saurin yin abu ko gaggawan yin abu.

Misalai[gyarawa]

  • Lado ya cika hanzari.
  • Wajen hanzari ya faɗi.

Karin Magana[gyarawa]

  • Wani hanzari ba gudu ba.