Haraba

Daga Wiktionary

Haraba About this soundHaraba  filin waje acikin gida, makaranta ko wasu wajejen.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Malami na shawagi a harabar makaranta

Manazarta[gyarawa]