Haramtacce

Daga Wiktionary

Haramtacce About this soundHaramtacce  yana nufin wani abu Wanda aka hanayinshi inma dai Addini yana hana kokuma Dokan kasa,a abunda ba'a yadda kayi ba[1]

Misalai[gyarawa]

  • Siyar da tabar wiwi Haramtacce sana'a ne a Nageriya

Manazarta[gyarawa]