Jump to content

Hargagi

Daga Wiktionary

Hargagi About this soundHargagi  na nufin hatsaniya, tashin-tashina ko rikici.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yan daba sunzo suna hargagi.
  • Tun safe Musa ke Hargagi a tsakar gidansu dan an shanye masa kunun safe.

Manazarta

[gyarawa]