Hargitsi

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hargitsi Wato yanayi na rashin tsari da cakuduwa Waje daya. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Hargitsin masu tsanga tsanga
  • Ma'aikata sun hargitsa wajen taron
  • Fassara turanci: Chaos

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,40