Jump to content

Hasashe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Hasashe yana nufin neman wani abu a wajen da ake kyautata zaton samun shi ko kasantuwarshi.

Misali

[gyarawa]
  • ana hasashen yau zaayi ruwa