Jump to content

Hassala

Daga Wiktionary

Hassala About this soundHassala  na nufin saurin fushi ko ɗaukar zafi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ya Hassala sakamakon anyi ƙazafi.
  • Na hassala da naji labarin ɓarawon kaya na.

Manazarta

[gyarawa]