Hatimi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Hatimi

Hatimi About this soundHatimi  Wata irin alama da akanyi akan takarda ko wasiƙa domin nuna darajar takardar. [1] [2]

Suna jam'i.Hatumai

Misalai[gyarawa]

  • Sarki ya buga Hatimi
  • Wasiƙa ba hatimi bata cika ba
  • Da hatimi dauke ni suna na

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157
  2. https://hausadictionary.com/hatimi