Jump to content

Hauhawa

Daga Wiktionary

Hauhawa About this soundHauhawa  dai ta kasance wata kalmace da take nuna ko ace take nufin tashin abu daga mataji na ƙasa zuwa sama.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • An samu hauhawan kayan masarufi a satin nan.
  • Ɗan biri na hauhawa a bishiya.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Mounting or Ascending

Manazarta

[gyarawa]