Jump to content

Haura

Daga Wiktionary

Haura Tsallake wani abu ta kan shi ko saman shi.

Misali

[gyarawa]
  1. Barawo ya haura gidan malam zai yi sata.
  2. Jikin Sarki yayi tsanani zai yi wuya ya haura kwana biyu inji likita.