Jump to content

Haure

Daga Wiktionary
Haure mai rami

Haure About this soundHaure  Ya kasance wani abune da mutane da dabbobi suke amfani dashi wajen tauna abinci.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lado na fama da ciwon haure

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,192