Haya
Appearance
hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Haya na nufin karɓan abu wada banaka ba zuwa'wani lokaci zaka maidawa maishi abunsa.
Misalai
[gyarawa]- zamuje malali karɓan aron ɗaki.
- nakarɓa aron kuɗi a hannun aisha ɗazun.
ENGLISH
[gyarawa]Rent
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,147
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,227