Hazo

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman hazo ya samo asali ne daga kalman hausa Ƙi.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

HazoAbout this soundHazo  Na nufin kura dake wanzuwa a lokacin sanyi. A wasu wuraren kalman hazo na nufin gajimare.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): haze
  • Larabci (Arabic): dabab - ضباب
  • Faransanci (French): brume

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 142. ISBN 9789781601157.