Hidima

Daga Wiktionary

hidima Na nufin aikace aikace da jama'a ke aiwatarwa yau da gobe.[1]

Suna jam'i. hidimomi.

Misalai[gyarawa]

  • Tsohon Shugaba yayi wa ƙungiya hidima
  • Yaro nata hidima ta aure
  • Audu yayiwa mahaifinsa hidima ƙwarai.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,160