Huɗu

Daga Wiktionary
Namba hudu

Huɗu ɗayane cikin lambobin ƙirgan hausawa.

Misali[gyarawa]

  • Ansamo biri hudu.
  • Munyi sallar idi so huɗu kenan a garin Zariya

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: four
  • Larabci: عربع