Huci Zuciya
Appearance
Huci-zuciya Huci-zuciya (help·info) dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin ranshi ya ɓaci ma'ana yayi fushi shi ne akan cewa Allah ya huci-zuciyar ka wanda hakan yana nufin Allah ya baka haƙuri.[1]
Misalai
[gyarawa]- Allah ya huci-zuciyan Sarki
- Sauka haka huci-zuciyanka
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Calm