Huda
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Huda na nufin fulawa sawani yaji ciwon rai.
Huda abinda ake nufi shine wani aiki ne da ake yi da shanu a gona ake sa masu garma suke yi.
Misali
[gyarawa]- Yau nayi Huda da shanu a gona.
Huda abinda da ake nufi shine wani abu da aka bula shi ko da hannu Koda wani abu.
Misali
[gyarawa]- Na Huda kwano na jiya.
- Kusa ta huda min taya yau.