Hujja
Appearance
Hausa
[gyarawa]Hujja na nufin dalilai da ke tabbatar da abu kamar shaida. [1] [2] [3]
- Suna jam'i. Hujjoji
Misalai
[gyarawa]- Kazo da hujja
- Bashi da hujja na fita
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Evidence
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,143
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,222
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=hujja