Jump to content

Hukuma

Daga Wiktionary

Hukuma About this soundHukuma  na nufin mahukunta,gwamnati.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Hukumar custom sun kama Kayan Yan fasa kauri

Karin Magana

[gyarawa]
  • Hukuma sai lallashi

Manazarta

[gyarawa]