Jump to content

Hular Kwano

Daga Wiktionary
23opx

Hular-kwano About this soundHular-Kwano  dai ya kasance wani nau'i ne na hula wanda mutane ke amfani dashi wajen kare kansu wanda kuma injiniyoyi, masu a caɓa da dai sauran su suke amfani dashi wajen kare kansu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mai babur ya sanya hular-kwano don kariya.
  • Doka ce kowane mai babur ya sanya hular-kwano.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Helmet

Manazarta

[gyarawa]