Jump to content

Hurtumi

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Hurtumi About this soundHurtumi  Namijin shanu da ake kiwo mai dandaka domin samar da nama kaɗai.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Naman hurtumi.
  • Ƙasurgumin hurtumi.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20