Hutu

Daga Wiktionary

Hutu ana yinsa ne lokacin da za'a sarara, misali hutun ƙarshen mako, hutun makaranta na ƙarshen zangon karatu, da dai sauransu. A turance Shine ake kira da Holiday. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Sarki yaje huru burtaniya
  • Iro Yana hutu a gonarsa.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,83
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,120