Ice wasu irin nau'ikan bishiyoyine da ake sarewa abusar wanda daga bisani ake aiki dashi domin hura wut, ana jin dumi alokacin sanyi dadai sauransu. kalmar na nufin Firewood a harshen turanci