Jump to content

Igiya

Daga Wiktionary
bakin igiya

Hausa[gyarawa]

Igiya Wani abu ne wanda ake amfani da shi wajen ɗaure wani kaya.[1]

Suna

jam'i Igiyoyi.

Misali[gyarawa]

  • ka ɗaure mun kayan da igiya mai karfi.
  • Wani sa ya tsinka igiyar da ake ɗaureshi da shi.
  • Na sai igiyar dazan ɗaurawa guga na.

Manazarta[gyarawa]

  1. neil skinner,1965:kamus na turanci da hausa.ISBN978978161157.P,152