Igiyar Ruwa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Igiyar-ruwa Igiyar-ruwa (help·info) dai ya kasance wani a bace dake fitowa a cikin kogi ko rafi ko tafki wanda abin yakan fowane yana jijjuywa a cikin wannan ruwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Igiyar-ruwa ta wuf da mai su.
- Naga igiyar-ruwa muna tsakiyan kwalekwale.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Current of stream